IQNA - Kwamitin Ma'aikatar Harkokin Cikin Gida ta Iraki mai yaki da abubuwan da ba su dace ba ya sanar da cewa ya dauki matakin shari'a kan mawakin kasar Iraki Jalal al-Zain saboda cin zarafin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3493912 Ranar Watsawa : 2025/09/22
Ayatullah Khamenei yayin ganawa da Basij:
IQNA – Jagoran juyin juya halin Musulunci ya ce sammacin da kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ta yi wa jami’an haramtacciyar Kasar Isra’ila kan laifukan yaki da suka aikata a Gaza bai wadatar ba.
Lambar Labari: 3492267 Ranar Watsawa : 2024/11/25
Tehran (IQNA) Bayan lalata ofishin Ilhan Omar, wakiliya Musulma a Majalisar Dokokin Amurka, hukumomi sun zargi wanda ake zargi da kona masallatai a Minneapolis da hannu a wannan barna.
Lambar Labari: 3489091 Ranar Watsawa : 2023/05/05